iqna

IQNA

IQNA - A yayin da ake ta yada jita-jitar mutuwar Sheikh Uthman Taha, shahararren malamin kur’ani mai tsarki, daya daga cikin ‘yan uwansa ya sanar da lafiyarsa tare da musanta jita-jitar mutuwarsa.
Lambar Labari: 3493326    Ranar Watsawa : 2025/05/28

Tehran (IQNA) Tsohon shugaban kasar Mekziko Felipe Calderon ya bada gudunmuwar rubutaccen littafin Alfiyyah na Ibn Malik ga majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah.
Lambar Labari: 3489129    Ranar Watsawa : 2023/05/12

Bangaren kasa da kasa, Zababen shugaban Amurka Donald Trump, ya yi rantsuwar kama aiki a matsayinsa na shugaban kasar na arba'in da takwas inda ya gaji nag aba gare shi wanda ya mulki kasar tsawon shekaru.
Lambar Labari: 3481155    Ranar Watsawa : 2017/01/21